Home › Ringtones › Jita - Otayuki

Jita - Otayuki

free ringtone for iPhone & Android phones

@Panna
0
30 Sec
Top 100 Bollywood Ringtones
Top 100 Call of Duty Ringtones
Top 100 Overwatch Ringtones

Similar ringtones:

30
@Andela
731
Toh, mafarki na Ke nake gani dare rana Kada ki raunanan tunani na Ki garzayo gare ni yan mata Idanu na, basu iya jure kuka na A kan jiran ki zuciya kuna Me yasa kike gudu na ne? So ruwan zuma ne Amma ku san kala-kala ne Me armashi wanda babu wahala ne Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Wallahi ke na baiwa yarda ta Ke zani karkadawa jita ta Masoyiya ke nake fata Na samu tabbacin mafarki na Ina da tambaya Ki dan tsaya A duniya, shin zaki rayu in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Ke nake gani, kinyi sansani Ke nake tunani Naji na gani, mai farin jini Mai kyawun kamanni Karda ki kini sahiba ta Ko ki guje ni gimbiya ta Guna daban kike a mata, masoyiya Sultan with the beat baby
30
@Wyatt
527
DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ga sadaki, na biya sadakin ta A sadakin, akwai gida akwai mota Gani na zo muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya Nayi bacci tsakar dare da kan juya Ina tunanin irin zubin ki yarinya Shi hali jari, naki yafi zinare Bani so kiyi kuka, da naji zan kare Zuciya ta kullum a son ki ta tare Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo)
MORE...[+]
Top 100 GTA5 Ringtones
Top 100 Toca Toca Ringtones
Top 100 League of Legends Ringtones
Top 100 Attack on Titan Ringtones
Top 100 Civilization VI Ringtones

Users also like:

29
@Janka
2,833
Duba Rana da wata suna da Haske Gimbiyata sai ke, Soyyarmu har Har abada (Don Adah) Ko Rana da wata Sun daina haske Gimbiyata sai ke Soyayar mu har habada I love you baby Sarauniyya baby I love you baby Soyyarmu har habada Nasamu diya kyakyawa Duba yarinya son Kowa Ke nabaiwa Amana, amanar zuciyata Mama use to tell me, when you find a good girl Don't you ever let her go No no yeah Hajiya kiganta itace sarauniyyata Aiii Gimbiyyata Dandanon na Zuciyata Wanna her show to the world Tell everyone of our love Our love is here to stay This love will never die Duba rana da wata suna da haske Gimbiyata sai ke soyyarmu har Habada Ko rana da wata sun dai na haske Gimbiyata sai ke Soyayar mu har habada I love you baby (masoiya) Sarauniyya baby (masoiyata) I love you baby (masoiya) Soyayar har habada Shay You remember how we use to play use To play under the guava (under the guava) Shay u remember how you use dance when I blow my flute When we are coming back from school wayback from J. S 2 Hajiya kigata.itace sarauniyyata Aiiiii gimbiyyata Dandano na Zuciyata Wanna show her to the world Tell everyone of our love How love is here to stay This love will never die Duba Rana da wata suna da Haske Gimbiyata sai ke soyyarmu har Habada Ko rana da wata sun dai na haske Gimbiyata sai ke Soyayar mu har habada I love you baby (masoiya) Sarauniyya baby (masoiyata) I love you baby (masoiya)
30
@Radka
168
Ali Jita ne Zakin waka (Oh my God! The Sultan on the beat) Farin ciki mai sanya zuciya Ina dake ya zana sha wuya In babu ke mai zan a duniya? Hanta jini, tsoka da jijiya Masoyiya mun saba dani dake Masoyiya, wallahi sai dake Kin yarda kin zamo muradi na (oyoyoyoyo) Ki yarda ke na baiwa sirri na (oyoyoyoyo) Ki bani hankalin ki zo zauna (oyoyoyoyo) Zama dake yafi a ninka dukiya ta I can't deny you, you are the one who used to made my day Me turn the fire, wanda ya so ya bata mini Wai yaushe ne? Za ki zama mallaki na haba Wai yaushe ne? A ce dani gidan ku in tuntuba Wai yaushe ne? Za'a bani ke in karo kiba Wai yaushe ne? Auren mu ni da ke muradina Hanta-jini, basa rabo da juna Da kwarjini, zaki ya kara suna Watan watarana za'a kaiki har gida na Suna gani kin zama mallaki na Ni zana rike alkawarin ki, zaki rike nawa In share hawayen ki, kin daina kokawa Ni zana zamo gatan ki, ke zaki zamo nawa Farin ciki madubi kike na dubawa I can't deny you, you are the one who used to made my day Me turn the fire, wanda ya so ya bata mini Wai yaushe ne? Za ki zama mallaki na haba Wai yaushe ne? A ce dani gidan ku in tuntuba Wai yaushe ne? Za'a bani ke in karo kiba Wai yaushe ne? Auren mu ni da ke muradina Wai yaushe ne? Za ki zama mallaki na haba Wai yaushe ne? A ce dani gidan ku in tuntuba Wai yaushe ne? Za'a bani ke in karo kiba Wai yaushe ne? Auren mu ni da ke muradina (Sultan with the beat baby)
MORE...[+]

Set Jita ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Jita ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.