Home › Ringtones › Sadaki - Ali Jita

Sadaki - Ali Jita

free ringtone for iPhone & Android phones

@Wyatt
527
30 Sec

Sadaki - song lyrics

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)

Ga sadaki, na biya sadakin ta
A sadakin, akwai gida akwai mota
Gani na zo muje gurin mahaifin ta
Yanmata in kin ka soni kin huta

Ga sadaki, zan biya sadakin ta
A sadakin akwai gida akwai mota
Ku raka ni muje gurin mahaifin ta
Yanmata in kin ka soni kin huta

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)

Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya
Nayi bacci tsakar dare da kan juya
Ina tunanin irin zubin ki yarinya
Shi hali jari, naki yafi zinare
Bani so kiyi kuka, da naji zan kare
Zuciya ta kullum a son ki ta tare

Ga sadaki, zan biya sadakin ta
A sadakin akwai gida akwai mota
Ku raka ni muje gurin mahaifin ta
Yanmata in kin ka soni kin huta

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

DJ sa mana kida
Sa mana kida
Na Ali Jita
DJ sa mana kida
Sa mana kida
Mu taka rawa
Da ganga
Mai ganga

Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)
Ayyara iye (alagidigo)

Top 100 League of Legends Ringtones
Top 100 Bollywood Ringtones
Top 100 Genshin Impact Ringtones

Similar ringtones:

MORE...[+]
Top 100 Free Fire Ringtones
Top 100 Black Desert Ringtones
Top 100 Game Bgm Ringtones
Top 100 Attack on Titan Ringtones
Top 100 Naruto Ringtones

More ringtones from Ali Jita:

30
@Andela
731
Toh, mafarki na Ke nake gani dare rana Kada ki raunanan tunani na Ki garzayo gare ni yan mata Idanu na, basu iya jure kuka na A kan jiran ki zuciya kuna Me yasa kike gudu na ne? So ruwan zuma ne Amma ku san kala-kala ne Me armashi wanda babu wahala ne Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Wallahi ke na baiwa yarda ta Ke zani karkadawa jita ta Masoyiya ke nake fata Na samu tabbacin mafarki na Ina da tambaya Ki dan tsaya A duniya, shin zaki rayu in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Ke nake gani, kinyi sansani Ke nake tunani Naji na gani, mai farin jini Mai kyawun kamanni Karda ki kini sahiba ta Ko ki guje ni gimbiya ta Guna daban kike a mata, masoyiya Sultan with the beat baby
MORE...[+]

Set Sadaki ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Sadaki ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.