Home › Ringtones › Wai Yaushe Ne - Ali Jita

Wai Yaushe Ne - Ali Jita

free ringtone for iPhone & Android phones

@Radka
168
30 Sec

Wai Yaushe Ne - song lyrics

Ali Jita ne
Zakin waka
(Oh my God! The Sultan on the beat)

Farin ciki mai sanya zuciya
Ina dake ya zana sha wuya
In babu ke mai zan a duniya?
Hanta jini, tsoka da jijiya
Masoyiya mun saba dani dake
Masoyiya, wallahi sai dake

Kin yarda kin zamo muradi na (oyoyoyoyo)
Ki yarda ke na baiwa sirri na (oyoyoyoyo)
Ki bani hankalin ki zo zauna (oyoyoyoyo)
Zama dake yafi a ninka dukiya ta

I can't deny you, you are the one who used to made my day
Me turn the fire, wanda ya so ya bata mini

Wai yaushe ne?
Za ki zama mallaki na haba
Wai yaushe ne?
A ce dani gidan ku in tuntuba
Wai yaushe ne?
Za'a bani ke in karo kiba
Wai yaushe ne?
Auren mu ni da ke muradina

Hanta-jini, basa rabo da juna
Da kwarjini, zaki ya kara suna
Watan watarana za'a kaiki har gida na
Suna gani kin zama mallaki na
Ni zana rike alkawarin ki, zaki rike nawa
In share hawayen ki, kin daina kokawa
Ni zana zamo gatan ki, ke zaki zamo nawa
Farin ciki madubi kike na dubawa

I can't deny you, you are the one who used to made my day
Me turn the fire, wanda ya so ya bata mini

Wai yaushe ne?
Za ki zama mallaki na haba
Wai yaushe ne?
A ce dani gidan ku in tuntuba
Wai yaushe ne?
Za'a bani ke in karo kiba
Wai yaushe ne?
Auren mu ni da ke muradina

Wai yaushe ne?
Za ki zama mallaki na haba
Wai yaushe ne?
A ce dani gidan ku in tuntuba
Wai yaushe ne?
Za'a bani ke in karo kiba
Wai yaushe ne?
Auren mu ni da ke muradina
(Sultan with the beat baby)

Top 100 Call of Duty Ringtones
Top 100 Toca Boca Ringtones
Top 100 Bollywood Ringtones

Similar ringtones:

MORE...[+]
Top 100 Civilization VI Ringtones
Top 100 Game Bgm Ringtones
Top 100 Attack on Titan Ringtones
Top 100 One Piece Ringtones
Top 100 Among Us Ringtones

More ringtones from Ali Jita:

30
@Andela
731
Toh, mafarki na Ke nake gani dare rana Kada ki raunanan tunani na Ki garzayo gare ni yan mata Idanu na, basu iya jure kuka na A kan jiran ki zuciya kuna Me yasa kike gudu na ne? So ruwan zuma ne Amma ku san kala-kala ne Me armashi wanda babu wahala ne Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Wallahi ke na baiwa yarda ta Ke zani karkadawa jita ta Masoyiya ke nake fata Na samu tabbacin mafarki na Ina da tambaya Ki dan tsaya A duniya, shin zaki rayu in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Ke nake gani, kinyi sansani Ke nake tunani Naji na gani, mai farin jini Mai kyawun kamanni Karda ki kini sahiba ta Ko ki guje ni gimbiya ta Guna daban kike a mata, masoyiya Sultan with the beat baby
30
@Wyatt
527
DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ga sadaki, na biya sadakin ta A sadakin, akwai gida akwai mota Gani na zo muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya Nayi bacci tsakar dare da kan juya Ina tunanin irin zubin ki yarinya Shi hali jari, naki yafi zinare Bani so kiyi kuka, da naji zan kare Zuciya ta kullum a son ki ta tare Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo)
MORE...[+]

Set Wai Yaushe Ne ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Wai Yaushe Ne ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.