Home › Ringtones › Kula Da Kanki (feat. Ali Jita) - Auta Waziri

Kula Da Kanki (feat. Ali Jita) - Auta Waziri

free ringtone for iPhone & Android phones

@Marlena
68
15 Sec
Top 100 Among Us Ringtones
Top 100 World of Warcraft Ringtones
Top 100 Free Fire Ringtones

Similar ringtones:

30
@Ines
1547
Zakin waka Auta Waziri kuke ji malam (Sultan with the beat baby) Hello, hello masoyiya ta Fatan alkhairi auta ta mata Na kwana cikin kewar ki sahiba ta Kwana biyu ban samu na shingida ba Rashin ganin ki ke sakan tunani (oya my way) A kan ki zuciya tana da rauni (oya my way) Nabi duniya kauye da birni (oya my way) Eh, banga wacce tayi kamar ya ke ba Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you) (I miss you) Wayyo, wayyo (wayyo) Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you) I miss you Na fada wa mama na Kece zabi na Kuma kece wacce na baiwa dukan kai na Tun ran dana saki a zuci ta bar kuna Don Allah kada ki furtan bankwana Zama dake, ban ji korafi ba A barmu tare don ba zamu farrake ba L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya) Duk wani dadi na bayan soyayya L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya) In tayi dadi sai auratayya L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya) In naji sauki kece dalili Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo (wayyo, wayyo) Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you) Kece autar mata Ko na kira ki da giwar mata Ya kyautu nasan matsaya ta A wajen ki taho yar gata Zo na gaya miki Begen da nake miki Ni zana tsaya miki Kiyi gaba sai mata su raka miki Hello, hello masoyiya ta Ni ke na gani nafi so auta ta mata Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) Wayyo, wayyo Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you) I miss you (I miss you)
30
@Andela
731
Toh, mafarki na Ke nake gani dare rana Kada ki raunanan tunani na Ki garzayo gare ni yan mata Idanu na, basu iya jure kuka na A kan jiran ki zuciya kuna Me yasa kike gudu na ne? So ruwan zuma ne Amma ku san kala-kala ne Me armashi wanda babu wahala ne Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Wallahi ke na baiwa yarda ta Ke zani karkadawa jita ta Masoyiya ke nake fata Na samu tabbacin mafarki na Ina da tambaya Ki dan tsaya A duniya, shin zaki rayu in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Ke nake gani, kinyi sansani Ke nake tunani Naji na gani, mai farin jini Mai kyawun kamanni Karda ki kini sahiba ta Ko ki guje ni gimbiya ta Guna daban kike a mata, masoyiya Sultan with the beat baby
30
@Wyatt
527
DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ga sadaki, na biya sadakin ta A sadakin, akwai gida akwai mota Gani na zo muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya Nayi bacci tsakar dare da kan juya Ina tunanin irin zubin ki yarinya Shi hali jari, naki yafi zinare Bani so kiyi kuka, da naji zan kare Zuciya ta kullum a son ki ta tare Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo)
MORE...[+]
Top 100 League of Legends Ringtones
Top 100 Roblox Ringtones
Top 100 Overwatch Ringtones
Top 100 PUBG Ringtones
Top 100 Fortnite Ringtones

More ringtones from Auta Waziri:

30
@Nathalie
1564
MORE...[+]

Set Kula Da Kanki (feat. Ali Jita) ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Kula Da Kanki (feat. Ali Jita) ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.