Home › Ringtones › Arewa Angel - Ali Jita

Arewa Angel - Ali Jita

free ringtone for iPhone & Android phones

@Liliana
623
30 Sec
Top 100 Naruto Ringtones
Top 100 Battlefield 5 Ringtones
Top 100 Roblox Ringtones

Similar ringtones:

30
@Milou
0
Yeah yeah yeah hey Ni fa na dawao Ni fa na dawo Sarkin kalangun Yola YolyBoy Matan Kano akwai kaya Dubi Yobe akwai baya Zo mu je don ka gan su Matan Arewa Matan Niger akwai gata Dubi Adamawa Ayah Borno, Taraba matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa Hah Everyday everyday everyday In sun fito malam zo ka gan su A kyau ma sun wuche dawisu And believe me What I'm saying is true You never had of it Fly over seas and come and see Even if you're on the screen Watching men then you can testify Hah, Ko babu lalleh ga natural tattoo Ka chi musu taho dun ka gan su If you see them men You gat be confuse And I'm telling you dolle ka gamsu Ayah (Ayah) Ayah (Ayah) hah hah Matan Arewa (Yan matan Arewa) Matan Kano akwai kaya Dubi Yobe akwai baya Zo mu je don ka gan su Matan Arewa Matan Niger akwai gata Dubi Adamawa Ayah Borno, Taraba matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa Matan Kano akwai kaya Dubi Yobe akwai baya Zo mu je don ka gan su Matan Arewa Matan Niger akwai gata Dubi Adamawa Ayah Borno, Taraba matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa Matan Plateau ma ayah Sokoto ayah, hah hah Matan Arewa
MORE...[+]
Top 100 Call of Duty Ringtones
Top 100 Toca Toca Ringtones
Top 100 Attack on Titan Ringtones
Top 100 Civilization VI Ringtones
Top 100 GTA5 Ringtones

More ringtones from Ali Jita:

30
@Andela
731
Toh, mafarki na Ke nake gani dare rana Kada ki raunanan tunani na Ki garzayo gare ni yan mata Idanu na, basu iya jure kuka na A kan jiran ki zuciya kuna Me yasa kike gudu na ne? So ruwan zuma ne Amma ku san kala-kala ne Me armashi wanda babu wahala ne Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Wallahi ke na baiwa yarda ta Ke zani karkadawa jita ta Masoyiya ke nake fata Na samu tabbacin mafarki na Ina da tambaya Ki dan tsaya A duniya, shin zaki rayu in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Rayuwa, rashin masoyi damuwa Kamar a rayu ba ruwa Toh me ake da rayuwa in babu so? Ke nake gani, kinyi sansani Ke nake tunani Naji na gani, mai farin jini Mai kyawun kamanni Karda ki kini sahiba ta Ko ki guje ni gimbiya ta Guna daban kike a mata, masoyiya Sultan with the beat baby
30
@Wyatt
527
DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ga sadaki, na biya sadakin ta A sadakin, akwai gida akwai mota Gani na zo muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya Nayi bacci tsakar dare da kan juya Ina tunanin irin zubin ki yarinya Shi hali jari, naki yafi zinare Bani so kiyi kuka, da naji zan kare Zuciya ta kullum a son ki ta tare Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo)
MORE...[+]

Set Arewa Angel ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Arewa Angel ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.