Home › Ringtones › Sadiq Saleh (Ina Da Buri) - Hausa Soundtrack

Sadiq Saleh (Ina Da Buri) - Hausa Soundtrack

free ringtone for iPhone & Android phones

@Shay
34
30 Sec
Top 100 Genshin Impact Ringtones
Top 100 Call of Duty Ringtones
Top 100 Among Us Ringtones

Similar ringtones:

30
@Georgiana
1360
Ban baki yalon kati Koda kin min laifi Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan Ban baka yalon kati Koda ka min laifi Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan Kamar gawa Wasu na kiran wawa Sumin tsawa Son ki ne yayi min kawa Bai damu na Kan ki zani bar kowa Kina komai a gare ni yar Hausawa Akwai kallo Akwai kallo Ran bikin mu kwai kallo Makiya ku sha tsolo oh Akwai kallo Akwai kallo Makiya muwa gwalo Ran bikin mu suyi kallo Ku gan shi shine nawa Shine nawa Gare ku zan nunawa Ban boyewa (tawa) Kai ka gayan nice tal zaka yaba ka gani (tawa) Nima kai daya ne rak, babu wanin ka wani (tawa) Zan ma lalle harda kitso duk domin ka gani (tawa) In ma daurin dankwali in dure kaiba in ka gani (tawa) Ina son ka Ina son mai son ka Ina kin wanda yake kin ka Ina son ki Ina son ki Ina son wanda yake son ki (Ina son ki) (Ina son ki) (Ina son ka) (Ina son ka) Ni kurma ne, a yaren so kunni na ya toshe Nima haka ne a yaren so kunni na tosasshe Ni dole, a ilimin so bansan harafi daya ba Nima haka nake a ilimin so bansan harafi daya ba Sai ke na sani Nima kai na sani Ni ke na sani Nima kai na sani Ban baki yalon kati Koda kin min laifi Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan Ban baka yalon kati Koda ka min laifi Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan
30
@Arevik
204
Bakin ciki garen ya kare Farin ciki garen zai dore Samun ka tabbacin na more Mata cikin ku ni na kere Ina son ka Allah ya mallaka min kai har abada Kai ne A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan A Darasul Auwal darasi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Hubbi, hubbi Hubbi, hubbi na Kalbi, kalbi Ruhi, ruhi Ana Zana raka ki a duk nisan tafiya, sai mun dawo Inta tsare ki kaman sirrinta gyada, murfi bawo Ga nasara ta mika hannayen ta, sai mun jawo Munyi shirin mu shige babban lamari, kafa mun sawo Ilahu nagode maka, da kabani yar baiwa Sirri na rai ya habaka, har yakai ni furtawa Da son ki ma ni zan mutu, bazan iya in rabu dake ba Cigaban ka nake so baby na Daga hannu hubbi na Addu'a zanyi naka zabi na Komai nace maka ce "ameen" Ya Ilahi ka taimaki wannan bawan (ameen) Ka tsare shi da duk sharrin mai sharri (ameen) Ka hada shi da mara adadin alkhairi (ameen) Ka cika mishi kyakkyawan kudirin shi (ameen) Rufa mai asiri, yafi karfin bashi (ameen) Ka kaishi gaba, makiya ka kai bayan shi (ameen) Kasa in zamo mallaki, matar shi (ameen) Karshen zance Ilahu ka amsa, Allah ameen Ni kin gama min komai Kina son kallo na In hadu dake yafi Kina kure dadi na Madubin kallo na Da son ki nake kwana Zo cika burina karda mukai ruwa rana Hakar da muke dake, kyanta ta cimma haka yafi Ina tsoron mutuwa in tafi in bar ka wayyo In daina ganin kyakkyawar fuskarka oh-ohh Tsoka jini, gangar jiki a ruhi daya Kaine kadai, mai mallakin ta zuciya Mun zama daya, soyayyah ni da kai ba rabuwa A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan (tabbas) A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Mun gama babin nan
30
@Eliise
1020
Nawa bawan Allah Mai tsoron Allah Yana ta kwana sallah Bawan Allah Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya Kina nan a kwakwalwa kin shiga tunani Soyayya ta saka munyi zubin kamanni Mai kushen ki gaba na zan masa rauni Da ance ki fitar da masoyin ki gani, nine Mata ta kece Mata ta da anyi aure Mata ta kece Miji na Kai ne miji na da anyi aure Miji na Kazam mamallaki na Makiya sai dai su mutu Makulli, zo ka rike mini makullin zuciyata Amana, to ka hada ka rike min, ka alkita Da kai ne, zana kasance masoyi, a rayuwata Da ciwo, ni a gare ni rashin ka Miji na Kai ne miji na in Allah yaso Mata ta Kece mata ta da munyi aure Mata ta Ka zama mamallaki na Makiya sai dai su mutu Sai dai su mutu Kun ga baiwar Allah Mai tsoron Allah Tana ta kwana sallah Baiwar Allah Ayyah, nawa bawan Allah Mai tsoron Allah Yana ta kwana sallah Bawan Allah Allah ne mai yi bai hana bawa samu Wa ma zai kushe min kai sai an ji mu Dubi yanda son ki yayi mini wawan kamu Har wasu na kallon kayi mini sammu Mata ta kece Mata ta Mata ta kece Miji na Kai ne miji na Miji na Kazam mamallaki na Makiya sai dai su mutu (Mix) (Musax mix)
MORE...[+]
Top 100 World of Warcraft Ringtones
Top 100 Civilization VI Ringtones
Top 100 Free Fire Ringtones
Top 100 Roblox Ringtones
Top 100 Naruto Ringtones

More ringtones from Hausa Soundtrack:

22
@Tshegofatso
238
MORE...[+]

Set Sadiq Saleh (Ina Da Buri) ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Sadiq Saleh (Ina Da Buri) ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.