Home › Ringtones › Kallon Soyayya - Sadiq Saleh

Kallon Soyayya - Sadiq Saleh

free ringtone for iPhone & Android phones

@Eliise
1020
30 Sec

Kallon Soyayya - song lyrics

Nawa bawan Allah
Mai tsoron Allah
Yana ta kwana sallah
Bawan Allah

Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki
Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya
Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki
Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya

Kina nan a kwakwalwa kin shiga tunani
Soyayya ta saka munyi zubin kamanni
Mai kushen ki gaba na zan masa rauni
Da ance ki fitar da masoyin ki gani, nine

Mata ta kece
Mata ta da anyi aure
Mata ta kece
Miji na
Kai ne miji na da anyi aure
Miji na
Kazam mamallaki na
Makiya sai dai su mutu

Makulli, zo ka rike mini makullin zuciyata
Amana, to ka hada ka rike min, ka alkita
Da kai ne, zana kasance masoyi, a rayuwata
Da ciwo, ni a gare ni rashin ka

Miji na
Kai ne miji na in Allah yaso
Mata ta
Kece mata ta da munyi aure
Mata ta
Ka zama mamallaki na
Makiya sai dai su mutu
Sai dai su mutu

Kun ga baiwar Allah
Mai tsoron Allah
Tana ta kwana sallah
Baiwar Allah

Ayyah, nawa bawan Allah
Mai tsoron Allah
Yana ta kwana sallah
Bawan Allah

Allah ne mai yi bai hana bawa samu
Wa ma zai kushe min kai sai an ji mu
Dubi yanda son ki yayi mini wawan kamu
Har wasu na kallon kayi mini sammu

Mata ta kece
Mata ta
Mata ta kece
Miji na
Kai ne miji na
Miji na
Kazam mamallaki na
Makiya sai dai su mutu

(Mix)
(Musax mix)

Top 100 Game Bgm Ringtones
Top 100 Bollywood Ringtones
Top 100 Black Desert Ringtones

Similar ringtones:

MORE...[+]
Top 100 Toca Toca Ringtones
Top 100 Roblox Ringtones
Top 100 One Piece Ringtones
Top 100 Attack on Titan Ringtones
Top 100 World of Warcraft Ringtones

More ringtones from Sadiq Saleh:

30
@Norah
313
ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني قلبي لو سأل عنك أقوله شتعتقد وينك وروحي رايده شوفك وما تندل عناوينك قلبي لو سأل عنك أقوله شتعتقد وينك وروحي رايده شوفك وما تندل عناوينك عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني فراغ اللي تركته أنت ما يمليه أي واحد وأنا هسه من بعدك ويا دموعي متواعد فراغ اللي تركته أنت ما يمليه أي واحد وأنا هسه من بعدك ويا دموعي متواعد عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا، إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني
30
@Arevik
204
Bakin ciki garen ya kare Farin ciki garen zai dore Samun ka tabbacin na more Mata cikin ku ni na kere Ina son ka Allah ya mallaka min kai har abada Kai ne A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan A Darasul Auwal darasi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Hubbi, hubbi Hubbi, hubbi na Kalbi, kalbi Ruhi, ruhi Ana Zana raka ki a duk nisan tafiya, sai mun dawo Inta tsare ki kaman sirrinta gyada, murfi bawo Ga nasara ta mika hannayen ta, sai mun jawo Munyi shirin mu shige babban lamari, kafa mun sawo Ilahu nagode maka, da kabani yar baiwa Sirri na rai ya habaka, har yakai ni furtawa Da son ki ma ni zan mutu, bazan iya in rabu dake ba Cigaban ka nake so baby na Daga hannu hubbi na Addu'a zanyi naka zabi na Komai nace maka ce "ameen" Ya Ilahi ka taimaki wannan bawan (ameen) Ka tsare shi da duk sharrin mai sharri (ameen) Ka hada shi da mara adadin alkhairi (ameen) Ka cika mishi kyakkyawan kudirin shi (ameen) Rufa mai asiri, yafi karfin bashi (ameen) Ka kaishi gaba, makiya ka kai bayan shi (ameen) Kasa in zamo mallaki, matar shi (ameen) Karshen zance Ilahu ka amsa, Allah ameen Ni kin gama min komai Kina son kallo na In hadu dake yafi Kina kure dadi na Madubin kallo na Da son ki nake kwana Zo cika burina karda mukai ruwa rana Hakar da muke dake, kyanta ta cimma haka yafi Ina tsoron mutuwa in tafi in bar ka wayyo In daina ganin kyakkyawar fuskarka oh-ohh Tsoka jini, gangar jiki a ruhi daya Kaine kadai, mai mallakin ta zuciya Mun zama daya, soyayyah ni da kai ba rabuwa A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan (tabbas) A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Mun gama babin nan
MORE...[+]

Set Kallon Soyayya ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Kallon Soyayya ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.