Home › Ringtones › Yalon Kati - Sadiq Saleh

Yalon Kati - Sadiq Saleh

free ringtone for iPhone & Android phones

@Georgiana
1360
30 Sec

Yalon Kati - song lyrics

Ban baki yalon kati
Koda kin min laifi
Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan

Ban baka yalon kati
Koda ka min laifi
Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan

Kamar gawa
Wasu na kiran wawa
Sumin tsawa
Son ki ne yayi min kawa
Bai damu na
Kan ki zani bar kowa
Kina komai a gare ni yar Hausawa

Akwai kallo
Akwai kallo
Ran bikin mu kwai kallo
Makiya ku sha tsolo oh

Akwai kallo
Akwai kallo
Makiya muwa gwalo
Ran bikin mu suyi kallo

Ku gan shi shine nawa
Shine nawa
Gare ku zan nunawa
Ban boyewa (tawa)
Kai ka gayan nice tal zaka yaba ka gani (tawa)
Nima kai daya ne rak, babu wanin ka wani (tawa)
Zan ma lalle harda kitso duk domin ka gani (tawa)
In ma daurin dankwali in dure kaiba in ka gani (tawa)

Ina son ka
Ina son mai son ka
Ina kin wanda yake kin ka
Ina son ki
Ina son ki
Ina son wanda yake son ki

(Ina son ki)
(Ina son ki)
(Ina son ka)
(Ina son ka)

Ni kurma ne, a yaren so kunni na ya toshe
Nima haka ne a yaren so kunni na tosasshe
Ni dole, a ilimin so bansan harafi daya ba
Nima haka nake a ilimin so bansan harafi daya ba
Sai ke na sani
Nima kai na sani
Ni ke na sani
Nima kai na sani

Ban baki yalon kati
Koda kin min laifi
Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan

Ban baka yalon kati
Koda ka min laifi
Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan

Top 100 Battlefield 5 Ringtones
Top 100 Genshin Impact Ringtones
Top 100 Black Desert Ringtones

Similar ringtones:

MORE...[+]
Top 100 Naruto Ringtones
Top 100 Bollywood Ringtones
Top 100 Fortnite Ringtones
Top 100 Overwatch Ringtones
Top 100 Civilization VI Ringtones

More ringtones from Sadiq Saleh:

30
@Arevik
204
Bakin ciki garen ya kare Farin ciki garen zai dore Samun ka tabbacin na more Mata cikin ku ni na kere Ina son ka Allah ya mallaka min kai har abada Kai ne A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan A Darasul Auwal darasi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Hubbi, hubbi Hubbi, hubbi na Kalbi, kalbi Ruhi, ruhi Ana Zana raka ki a duk nisan tafiya, sai mun dawo Inta tsare ki kaman sirrinta gyada, murfi bawo Ga nasara ta mika hannayen ta, sai mun jawo Munyi shirin mu shige babban lamari, kafa mun sawo Ilahu nagode maka, da kabani yar baiwa Sirri na rai ya habaka, har yakai ni furtawa Da son ki ma ni zan mutu, bazan iya in rabu dake ba Cigaban ka nake so baby na Daga hannu hubbi na Addu'a zanyi naka zabi na Komai nace maka ce "ameen" Ya Ilahi ka taimaki wannan bawan (ameen) Ka tsare shi da duk sharrin mai sharri (ameen) Ka hada shi da mara adadin alkhairi (ameen) Ka cika mishi kyakkyawan kudirin shi (ameen) Rufa mai asiri, yafi karfin bashi (ameen) Ka kaishi gaba, makiya ka kai bayan shi (ameen) Kasa in zamo mallaki, matar shi (ameen) Karshen zance Ilahu ka amsa, Allah ameen Ni kin gama min komai Kina son kallo na In hadu dake yafi Kina kure dadi na Madubin kallo na Da son ki nake kwana Zo cika burina karda mukai ruwa rana Hakar da muke dake, kyanta ta cimma haka yafi Ina tsoron mutuwa in tafi in bar ka wayyo In daina ganin kyakkyawar fuskarka oh-ohh Tsoka jini, gangar jiki a ruhi daya Kaine kadai, mai mallakin ta zuciya Mun zama daya, soyayyah ni da kai ba rabuwa A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan (tabbas) A Darasul Auwal darisi na farko A soyayyah sai dai darasu thani, mun gama babin nan Mun gama babin nan
30
@Norah
313
ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني قلبي لو سأل عنك أقوله شتعتقد وينك وروحي رايده شوفك وما تندل عناوينك قلبي لو سأل عنك أقوله شتعتقد وينك وروحي رايده شوفك وما تندل عناوينك عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني فراغ اللي تركته أنت ما يمليه أي واحد وأنا هسه من بعدك ويا دموعي متواعد فراغ اللي تركته أنت ما يمليه أي واحد وأنا هسه من بعدك ويا دموعي متواعد عني لو غبت لحظة يوقف بالقلب نبضه وإذا واحد ذكر أسمك يضل كل قلبي يوجعني ممكن أنا عن غيرك أقدر كلش أستغني إلا، إلا أنت مو يمي أحس بكل شي ينقصني
MORE...[+]

Set Yalon Kati ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Yalon Kati ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.