Home › Ringtones › Da Banbanci (feat. Dj Ab) - Ayuba Wezzy

Da Banbanci (feat. Dj Ab) - Ayuba Wezzy

free ringtone for iPhone & Android phones

@Naia
251
30 Sec

Da Banbanci (feat. Dj Ab) - song lyrics

Song City Mafia
DJ AB ne
I got DJ AB on this one
Yaf-yaf-yaf

Da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ku gaya masu nace da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ko su sun san da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci
Mtswww

Kai kauce banson iskanci
Ka zo a gwada ka ga banbanci
Nike zuba rap mai inganci
In basu flows ba sassauci
Ga sarkin da bai son cin hanci
Gun mata na iya barkwanci
Ama real nigga mai sasu su arce
Wezzy ne da AB yan yara ku kauce
Mu da rap zamu kwato maku yanci

Yo ai yaron nan ne Wezzy wanda baya da hadama
Iri na tuni an rasa
Yanzu babu ko alama
Mai ganin dama ya gama
Yanzun nan naga alama
In halbe shi kaman zuma
Zafi sai kace kunama
Inka girma sai ka rama
Rap muke bada karama
Cin rapers kama da nama
Banbancin kaga alama
Yan yara ku maida himma
Don cimmin babu alama
Ku zaku gaji ku koma

Halan bacci ne kuke ki?
Don naga kuna ta hamma
Sun gaji don sun biye min sunce ayi lalama
Na gaya maku da banbanci toh yanzu ga alama
Banbanci na daku kaman tafki ne da korama
Mune muke zuwa garin su sannan mu ci su da yaki
Don Allah ya bamu baki
Kunga ko babu hadi

Daga bana har badi AB ya canza mana kidi
In basu flows ba adadi
In kama zuba rata-ta-ta ban bari koda sharadi
Na sasu tsallen kaman kwadi
Na bi su ina ta kashi
Banbanci susan kawai shi
Wezzy sam babu kaman shi

Ina ci kama da candle
Zafi sai kace gwarwashi
Sauri sai kace harsashi
Masana sunyi harsashe
Nike sa rappers su rushing
In wanke su da brusher
In lashike su da halshe
Don maye nake mai license
Nike sa su canza action
Rappers na kowa ne nation
Ni dasu babu relation
Rapping sai da education (cation, cation)

Da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ku gaya masu nace da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ko su sun san da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci

Come and take a ride daddy
Ta shige tace "motan ka dadi"
Zan kakkai ki kish-sha candy, ammah ki rabu da Danladi (toh)
Kure mata AC a max (max)
I will never runout of gas (gas)
Kizo muje muyi ending SARS (SARS)
Yarinya ga kyau ga

Kwance masu zanin su
Don jin su yafi ganin su
Kudin aski na dai shine gaba daya jarin su
Inna soma duka sai basa motsi nake barin su
Ga katti sun bini da gudu don na daki kanin su
The only dj wanda other dj suke dametu
An fika suna da kudi what else are you gonna do?
I'm F-ing up my enemies
And any f-king enemy
Try to a friend of me
F-k it, I catch f-ing penemy

Nayi sama nayi hamma
In kayi mini sai na rama
Kallon mai na zama
Ana kira na da mazan fama
Tazo mini kusa sai na bubbuga mata hammer
Carpenter ne ni in buga a duk sanda naga dama
Bani buredi da nama
Baba shafa mata bama
Ku yara ne a rapping
Nine baba, nine mama
Na basu sun ce kara mana
Kudin ma a atara mana
Gyara mana muga menene ke kawo nuna banbanci

Banbanci
Yin waka dani ganganci
Subabane in sako masu sokoton ci
And these rappers are rapping barkwanci

She's shakin', she's breakin'
And I come with other hand
I'm using the other hand
I'm strapping (?)
Ban-ban-ban the lyrical Taliban
In bata ta amsa kuma in karba in taki ban

Da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ku gaya masu nace da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Ko su sun san da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci
Da banbanci
Kai da banbanci
Da banbanci

Shotout to my nigga Geeboy
(Is thedaski, Ovizta on the beat)

Top 100 Free Fire Ringtones
Top 100 Bollywood Ringtones
Top 100 Battlefield 5 Ringtones

Similar ringtones:

30
@Ines
1309
The blue light in my room It gives the atmosphere, yeah I'm definitely not a balloon But I'm floating in your air, yeah Kin ce "In barki" (barki) Amma in na barki kina nema na Kin ce "Na yaudare ki" (re ki) Amma in kika kalle ni Sai kiga haske! Haske! Sai kiga haske! Haske (yeah, yeah) Sai kiga It's like you're mentally abusing me Wasu sunce ma "You are using me" But the only one thing confusing me Ko zan kwapsa, she chooses me Oh, God, this is too toxic Ba wai bana sanki bane I just got sick I'm sick and tired of this No predilection, no desire for this Ta zarge ni (ta zarge ni) Kullum ina sha yanzu ta damke ni Red-handed, she demanded break up But it's not what she wanted Tears in her eyes when she busted me Looking very hurt 'cause she trusted me She doesn't wanna stay, doesn't wanna move on And I don't wanna stay I just wanna She been alone in the dark 'til I came with a spark It is hard to walk away This kinda suck 'cause I really wanna talk but I'm more than a block away An ce "Garin so bai da nisa" I lie every day that I miss her It's pretty clear, I pissed her And It's gonna take a lot of damage to fix her (fix her) Kin ce "In barki" (barki) Amma in na barki kina nema na Kin ce "Na yaudare ki" (re ki) Amma in kika kalle ni Sai kiga haske! Haske! Sai kiga haske! Haske Sai kiga Yanzu gamu gaban gida muna arguing Naji kamshin petur, what are you doing? Sai tace "Babu komai" Maganan so yakawo ka ko mai? Wane so kike so da ya wuce wannan? Maybe bazaki gane ba se in kin ga ban nan Inda ke da nisa da yanzu ya zama nan nan Kada ki kunna ashanan nan ki bani man nan Wait! Relax I didn't really mean to scare you There's absolutely nothing special about fire it is only gonna tear you I mean ours, oh I'm lost, I'm just I'm making it worse again I put you in pains, but I'm not playing games Will you give me your trust again? Sai ta daga hannun ta na dama Ta kalla idanu na cikin nadama Ni dai dan Allah ki bani dama In nuna miki so wanda ya fi na da ma Da ma, da ma, da ma Yanzu ina sonki dagaske (gaske) Ina cewa so, sai ta fuske (fuske) Ina kokarin shawo kanta kafin in sani kawai se na ga Haske! Haske! Sai naga haske! Haske! Sai naga
MORE...[+]
Top 100 Black Desert Ringtones
Top 100 Minecraft Ringtones
Top 100 Toca Toca Ringtones
Top 100 Naruto Ringtones
Top 100 PUBG Ringtones

More ringtones from Ayuba Wezzy:

MORE...[+]

Set Da Banbanci (feat. Dj Ab) ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Da Banbanci (feat. Dj Ab) ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.