Home › Ringtones › Abarwa Rai Abinda Yaso - Arewa Sound

Abarwa Rai Abinda Yaso - Arewa Sound

free ringtone for iPhone & Android phones

@Lyam
211
30 Sec

Abarwa Rai Abinda Yaso - song lyrics

Beat on the miracle

Ehh, abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna
Ehh, abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna

Ehh, nazo ku ga hanzari na akan muradi na zuciyata
Kaunar ki ce jinin jika na
Rashin ki zai sa ni in wahalta
Kin mamayai dukkan jikina idan nasamaiki na rabota
Kaunar ki har cikin karshi na
Da ni da ke ba rabo da juna
Na sha wuya na sha azaba
Rashin ganin ka hasken idona
Rabani da kai masoyi zai iya dauke ji da gani na
Abarmu ni da kai mu rayu cikin aminci da so da kauna
Naso ka fiyye da so raba misali barai a nuna

Abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna

Eh, sanki ya shige ni sosai
Bana shiri dan mu saka ki kuka
In har da so da kauna masoyi, bai sa masoyi kuka
Zan baki dukka kulawa bazan guje ki ko da duka
In an soka kaso kamar a yadda kikai a kaina

Eh, abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna

Abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna

Eh, cikar mutunci ka, kamala banida shakku akan masoyi
Ko a bangaren karatu suna yabon ka masoyi kayi
Shi ne yasa na baka kai na dan zuciyata babu sauyi
Riqe dukka sirrika na, na baka kaina da amana

Eh, hasken ki ya kulle gona ya zartarana da haskakawa
Kece jinin jikina hanta da iskan da ke kadawa
Bazan iya rayuwa ba in babu ke a kira ni gawa
Dan Allah taho rike ni ki killachai ni darai da rana

Abarwa rai abunda ya so
Abarwa zuciya abunda ta so
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna

Eh, kaso mutum saboda Allah, kar mu zabi so sabida daula
A lokaci kadan na soka a san ka sam bana kasala
Zo riqe hannuwa na muje hilin so mu hau mu shilla
Shigo inuwa masoyi bana bukatar na ganka rana

Abarwa rai abunda ya so, (abarwa rai abunda ya so)
Abarwa zuciya abunda ta so, (abarwa zuciya abunda ta so)
Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna
(Indai hakan da tsari babu dalilin rabo da juna)

Top 100 Civilization VI Ringtones
Top 100 Fortnite Ringtones
Top 100 Minecraft Ringtones

Similar ringtones:

MORE...[+]
Top 100 Roblox Ringtones
Top 100 Toca Toca Ringtones
Top 100 GTA5 Ringtones
Top 100 Battlefield 5 Ringtones
Top 100 Genshin Impact Ringtones

More ringtones from Arewa Sound:

MORE...[+]

Set Abarwa Rai Abinda Yaso ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Abarwa Rai Abinda Yaso ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.